[ { "title": "Ka juyar daga gare ni hanyar yaudara", "body": "Kalma \"hanyar\" anan na nufin da hanya na nuna hali. AT: \"Ka rike ni daga bin hanyar yaudara\" ko \"Ka hana ni daga kasancewa yaudarar mutum\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "yaudara", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"yin karya\" ko 2) \"gaskantawa da karya\" ko \"bin karya.\" " }, { "title": "hanyar aminci", "body": "Yadda mutum ke nuna hali ko ayyukan an yi magana sai ka ce ita ce hanyar ko hanya. AT: zaman amintacce a gare ka\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]