[ { "title": "ƙin da wofintar", "body": "Waɗannan kalmomin biyu na nufin kusan abu daya. AT: \"ƙin kwarai da karfi\" (Dubi: figs_doublet)" }, { "title": "ƙarairayi", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune wannan kalma ne da ake amfani a madadin suna wani martaba, don 1) \"mutane masu karya\" ko 2) \"kalmomin karya wanda mutane sun ce.\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]