[ { "title": "Na buɗe bakina ina haki, saboda na ƙagara domin maganarka", "body": "Marubuci ya yi magana game da marmarinsa domin dokokin Yahweh sai ka ce shi Kare tana haki domin ruwa. AT: \"Na yi marmari da naciya domin dokokinka\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Ka juyo wajena", "body": "A juya zuwa ga wani na nufi da sa hankali da wancan mutum. AT: \"Sa hankali a kan na\" (Dubi: translate_symaction)" }, { "title": "ƙaunar sunanka", "body": "Anan kalma \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"ƙaunarka\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]