[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "yana jin murya ta da kuma roƙe-roƙe na domin jinƙai", "body": "Anan kalman \"murya\" yana gabatad da mutum wanda yana magana. Jimlar \"roke-roke na domin jinkai\" na bayyana abin da ya ke magana kuma ana iya fassara ta tare da jimla fi'ili. AT: \"yana jin na sa'ad da na roka shi domin jinkai\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_abstractnouns)" } ]