[ { "title": "Kai ne", "body": "Yahweh yana magana da ubangiji " }, { "title": "ba zai canza ba", "body": "Wannan na nufi da cewa ba zai canja abin da ya ce. AT: \"ba zai canja tunaninsa ba\" ko \"ba zai canja abin da ya ce ba\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "bisa ga ɗabi'ar Melkizadek", "body": "Za'a iya kara kalma da ta ɓace. AT: \"bayan ɗabi'ar Melkizadek ya ke firist\" ko \"cikin hanyar ɗaya da Melkizadek ya ke firist\" (Dubi: figs_ellipsis)" } ]