[ { "title": "Allah yayi magana cikin tsarkinsa", "body": "Anan Dauda yana bayyana Allah na magana wani abu saboda yana da tsarki kamar yadda magana \"a cikin tsarkinsa,\" sai ka ce tsarkinsa wani abu ne wanda yana daga ciki.AT: \"Allah, domin yana da tsarki, ya ce\" (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "zan raba Shekem in kuma yi kason kwarin Sukkot", "body": "Anan Allah na magana game da raba ƙasa Shekem da kwarin Sukkot." }, { "title": " Ifraim ma ƙwalƙwali nane", "body": "Allah na magana game da kabilar Ifraim sai ka ce sojojinsa ne. Ƙwalƙwalin alama ce ta kayan aiki ne domin yaki. AT: \"Ifraim yana kamar ƙwalƙwali da na zaba\" ko \"Kabilar Ifraim rundunar sojoji na ne\" (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "Yahuda kuma sandar sarautana ne", "body": "Allah ya zaba mutane daga kabilar Yahuda su zama sarakuna mutanensa, kuma na magana game da kabilar sai ka ce sandar sarautan sa ne. AT: \"Kabilar Yahuda na kamar da sandar sarautana\" ko \"Yahuda ita ce kabilar ta hanyar wanda ina mulki mutanena\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]