[ { "title": "na kaiwa har zuwa sammai", "body": "Ana maganar girman alkawarin Allah mai aminci kamar ana magana ne da shi kamar abu ne\nwanda ya kai sama. Cikakken sunan \"aminci\" za a iya fassara shi azaman sifa. Madadin\nfassara: \"amincin alkawarinku ... yana da girma ƙwarai\" ko \"Ku ... ku masu aminci ne ga\nalkawarinku kamar yadda sammai suke sama da ƙasa\" (Duba:" } ]