[ { "title": "marmarin kuɓutata", "body": "Anan \"tabbatarwa\" yana nufin Yahweh na shela ko hukunta mai zabura mara laifi." }, { "title": "Bari Yahweh ya ɗaukaka", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari mu yabi Yahweh\" (Duba: figs_activepassive)" } ]