[ { "title": "Yahweh, wane ne kamar ka ... waɗanda ke ƙoƙarin yi masu fashi?", "body": "Amsar a bayyane ga wannan tambaya ita ce, babu wanda yake kama da Yahweh. AT: \"Yahweh, babu wani kamarku ... waɗanda ke ƙoƙarin ɓata su.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]