[ { "title": "da kuma 'ya'yan hankaki lokacinda suka yi kuka", "body": "Jimla na fi'ili za'a iya kawota daga layi na baya. AT: \"kuma yana ba da abinci ga 'ya'yan hankaki lokacin da suka yi kuka\" (Dubi: figs_ellipsis)" }, { "title": "lokacinda suka yi kuka", "body": "lokacin da suka yi kuka chirp\" ko \"lokacin da suka yi kira\"" } ]