[ { "title": "nasararka", "body": "Suna mai zuzzufar ma'ana \"nasarar\" za'a iya fassara ta yin amfani da fi'ili \"gama yin.\" AT: \"duk abin da ka gama yin\" ko \"dukkan abubuwa masu girma da ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "Na tada hannuwana zuwa gare ka cikin addu'a", "body": "\"yi addu'a gare ka da hannuwana tada a sama a gefena\"" }, { "title": "raina yana da ƙishinka cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa", "body": "Marubucin zabura yana magana game da so ya zama tare da Allah sai ka ce yana cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa kuma har ila yau yana kusan ya mutu da ƙishi. AT: \"Ina son in zauna tare da kai yadda wani mutum cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa wanda yana jin kishinrwa sosai.\"" }, { "title": "raina yana da ƙishinka", "body": "Marubucin zabura yana marmarin sani Yahweh. Tsananin marmarinsa don ya san Yahweh yana kamar wani wanda ya na jin kishinrwa sosai. AT: \"Ina marmarinka\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]