[ { "title": "sunan Yahweh", "body": "A nan \"suna\" na nufin da Yahweh da kansa. AT: \"Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "gidan Dauda", "body": "A nan \"gida\" na nufin da zuriyar Dauda. AT: \"zuriyar Dauda\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]