[ { "title": "Oh", "body": "Wannan maganar motsin rai ne da ya kammata a fassara ta tare da duk abin da maganar motsin rai ke girmamawar ka na da shi a harshenka don sa ta yi amo na hallita. (Dubi: figs_exclamations)" }, { "title": "ku bada gadiya ga Yahweh; domin shi nagari ne", "body": "\"gode wa Yahweh saboda abubuwan na gari da ya yi.\" Duba yadda ka fassara wannan a 118:1. " }, { "title": "alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada", "body": "\"Ya kaunace mu da aminci har abada.\" Duba yadda ka fassara wannan a 118:1." } ]