[ { "title": "wanda ya zo cikin sunan Yahweh", "body": "A nan kalmar \"suna\" na gabatad da ikon Yahweh. AT: \"wanda ya zo cikin ikon Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "gidan Yahweh", "body": "Kalmar \"gida\" na nufin da haikali. AT: \"Haikali Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "ya kuma bamu haske", "body": "Marubucin ya yi magana game da Yahweh yana albarkace mutanensa sai ka ce Yahweh yana haskaka haske akan su. AT: \"ya albarkace mu\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "ɗaure hadaya da igiyoyi", "body": "\"ɗaure hadaya da igiya\"" }, { "title": " kai Allahna ne", "body": "A nan marubucin ya fara da magana kuma da adreshin Yahweh kai tsaye." } ]