[ { "title": "su mãke ni ƙasa", "body": "Marubucin ya yi magana game da rundunar sojojin maƙiyin na yin kokari su ba shi kashi sai ka ce suna kokari su tura shi a kasa zuwa ƙasa. AT: \"domin ya ba ni kashi\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Yahweh ne ƙarfina da farincikina", "body": "\"Yahweh yana ba ni ƙarfi da farinciki\"" } ]