[ { "title": "dake yin nufinsa", "body": "Wannan karin magana ce mai ma'ana \"yi nufinsa.\" AT: \"yi nufinsa\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "a dukkan wuraren da ya ke mulki", "body": "\"yi yabonsa cikin dukkan wuraren da ya ke mulki\"" }, { "title": "da dukkan raina", "body": "\"da dukkan kaina\"mko \"da dukkan rai na.\" Wannan jimla na nufi cewa zaya yabi Yahweh da zuciya xaya kuma an yi amfani do jadada dukufansa a gare shi. (Dubi: figs_metonymy)" } ]