[ { "title": "Amma Yahweh, zai harbe su, nan da nan kibau zasu ji masu ciwo", "body": "Marubucin yayi maganar azabar Allah akan masu aikata mugunta kamar Allah yana harba\nmusu kibiyoyi. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Zasu yi tuntuɓe", "body": "Marubucin yayi magana ne game da sa Allah ya sa masu aikata mugunta shirin su kasa\nkamar dai Allah yana sa su tuntuɓe a hanyoyin su. Ana iya bayyana wannan a cikin aiki.\nMadadin fassarar:\" Allah zai sa su tuntuɓe \"ko\" Allah zai sa shirin su ya kasa \"(Duba:" } ]