[ { "title": "Muhummin Bayani:", "body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin \nIbraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Addu'an Musa... Ubangiji kai ne mafakarmu... a dukkan tsararraki.", "body": "\"Wannan shine addu'a da Musa ya rubuto\"... Allah yana kare mutanensa faɗaɗɗece ne sai ka ce Allah shine dama mafaka ko rumfa. AT: \"Ubangiji kai ne kamar mafakar gare mu\" (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "Kafin a kafa duwatsu", "body": "Wannan za a iya bayanata cikin kafa aiki. AT: \"Kafin ka kafa duwatsu\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "Duniya", "body": "Wannan na wakiltar dukan abubuwan da ke a duniya. (Dubi: figs_metonymy)" } ]