[ { "title": "na miƙar da hannuwana waje", "body": "\"Na yi addu'a tare da mika hannuna\"" }, { "title": "Raina yaƙi ta'azantuwa", "body": "“Raina” na wakiltar mutumin. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ba\nzan yarda kowa ya yi ƙoƙarin ta'azantar da ni ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)" } ]