[ { "title": "wa zai tsaya gabanka lokacin da kayi fushi?", "body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Ba wanda zai iya tsayawa a gabanku lokacin da kuka yi fushi.\" ko \"Kuna iya halakar da duk wanda kuka yi fushi da shi.\"\n(Duba: figs_rquestion)" } ]