[ { "title": "Lebiyatan", "body": "Lebiyatan wani dodo ne na teku. Yana wakiltar azzalumin makiyi. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Ka karya buɗaɗɗun maɓuɓɓulai da ƙoramai", "body": "Yahweh yana sa maɓuɓɓugai da rafuffuka suna gudana daga ƙasa kamar dai ya buɗe ƙasa\ndomin su gudana. AT: \"Kun sa maɓuɓɓugai da ƙoramu suka malalo daga ƙasa\"\n(Duba: figs_idiom)" } ]