[ { "title": "na kiyaye zuciyata", "body": "Asaf yayi maganar kare zuciyarsa kamar yana tsare birni ko gini daga makiya. AT: \"Na kiyaye tunanina tsarkakakku\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "na wanke hannuwana cikin rashin laifi", "body": "Marubucin yayi maganar tsarkakakken kansa kamar ya wanke hannayensa da rashin laifi\nmaimakon ruwa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 26: 6.\nAT: \"ayyukana sun kasance tsarkakakku\" ko \"Na wanke hannuwana don nuna ba\nni da laifi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Kowacce rana ina shan azaba", "body": "\"Kin wahalar dani.\" Duba yadda \"ba a azabtar da su ba\" an fassara a cikin Zabura 73: 4." }, { "title": "horo kowacce safiya", "body": "\"An hukunta ni\"" } ]