[ { "title": "A yabi Allah", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari kowa ya yabi Allah\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "kai ne taimakona ka kuɓutar dani", "body": "Anan jimlar \"ka cece ni\" ta bayyana yadda Allah shine \"taimako\" nasa. AT: \"kun\ntaimake ni ta hanyar cetona\" (Duba: figs_parallelism)" } ]