[ { "title": "sun tsanantawa", "body": "\"sun tsananta wa mutumin\"" }, { "title": "Ka zarge su a kan aikata mugunta a kan mugunta", "body": "\"Ci gaba da rubuta dukkan zunubansu\"" }, { "title": "mugunta a kan mugunta", "body": "\"zunubai da yawa\"" }, { "title": "kada ka bari su zo cikin nasararka mai adalci", "body": "Shiga cikin nasarar Allah magana ce da ke nufin karɓar lada daga gare shi. AT: \"kar ku yarda su sami ladanku na adalci\" (Duba: figs_idiom)" } ]