[ { "title": "Bari idanunsu su dishe ", "body": "Marubucin yayi magana akan idanun da basa iya gani da kyau kamar sunyi duhu. Ana iya\nbayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Da fatan za a basu damar ganin komai\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)" }, { "title": "bari kwankwasonsu su riƙa yin rawa", "body": "Ana maganar baya masu rauni kamar suna girgiza cikin rauni. AT: \"sa bayansu\nya yi rauni da ba za su iya yin komai ba\" (Duba: figs_metaphor)" } ]