[ { "title": "sa'ad da ka ga yayi dai-dai", "body": "\"a cikin karbuwar lokacinku\" ko \"lokacin da kuka yarda\"" }, { "title": "bari a ɗauke ni daga waɗanda ke ƙina", "body": "Anan \"ɗauke\" yana nufin cirewa daga haɗari. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ku dauke ni\" ko \"ku cece ni\" (Duba: figs_idiom da figs_activepassive)" }, { "title": "Kada ka bari rigyawa ta sha kai na", "body": "Marubucin yayi magana game da haɗarinsa daga abokan gaba kamar ruwan tsufana yana rufe shi gaba ɗaya. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Kada ka bari rami ya rufe bakinsa a kaina.", "body": "Anan ana maganar \"rami\" kamar yana da baki kamar mutum kuma yana iya cin marubucin.\nAT: \"Kada ku bari ramin ya cinye ni\" ko \"Kada ramin mutuwa ya rufe ni\" (Duba: figs_personification da figs_metaphor)" } ]