[ { "title": "gama ruwaye sun sa raina cikin hatsari", "body": "Marubucin ya bayyana matsaloli a rayuwarsa kamar yana nitse cikin ambaliyar ruwa. AT: \"don yana jin kamar na nitse cikin ruwa ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "na zo cikin ruwa mai zurfi, rigyawa ta sha kaina", "body": "Marubucin ya bayyana matsalolinsa kamar yana nitsewa cikin rami mai zurfin gaske. AT: \"ina jin kamar ina cikin ruwa mai zurfi, kuma ruwan ambaliyar ya mamaye ni\" (Duba: figs_metaphor)" } ]