[ { "title": "Ku albarkaci Allah a cikin taro, ku yabi Yahweh, ku zuriyar Isra'ila na gaskiya", "body": "Yana iya zama da taimako canza tsarin waɗannan jumlolin. AT: \"Ku da kuka fito\ndaga maɓuɓɓugar Isra'ila, ku yabi Yahweh ku yabi Allah a cikin taron\"" } ]