[ { "title": "dukkan ƙarshen duniya na darjanta shi", "body": "Wannan yana nufin cewa mutane a ko'ina su girmama Allah saboda ni'imominsa. AT: \"Ina son dukkan mutane ko'ina a duniya su girmama shi ƙwarai\" (Duba: figs_metonymy)" } ]