[ { "title": "waɗanda leɓunana suka yi alƙawarin su, bakina kuma ya furta", "body": "Anan \"lebe\" da \"bakin\" suna nuni ga kalmomin alƙawarin da aka faɗi. AT: \"wanda\nnayi alƙawari\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]