[ { "title": "Ku albarkaci Allah, ku mutane, bari a ji amon yabonsa", "body": "Waɗannan jimloli guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. An maimaita wannan ra'ayi don a nanata muhimmancin yabon Allah. (Duba: figs_parallelism)" } ]