[ { "title": "kasa gabas da yamma suna farinciki", "body": "Jumlar \"gabas da yamma\" tana nuni ne ga mutanen da ke rayuwa a ko'ina cikin duniya.\nAT: \"kuna sa mutane ko'ina su yi ihu da murna\" (Duba: figs_metonymy da figs_merism)" }, { "title": "kogin Allah na cike da ruwa", "body": "Wannan yana nuni ga samar da ruwa a sama wanda Allah ya aiko ya shayar da duniya ya\nkuma cika rafuka. AT: \"kun cika rafuka da ruwa\" (Duba: figs_metonymy)" } ]