[ { "title": "Za mu gamsu da kyawawan abubuwan dake a gidanka, haikalinka mai tsarki", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kyakkyawan gidanka, tsattsarkan\nhaikalinka, zai gamsar da mu\" (Duba: figs_activepassive)" } ]