[ { "title": "Za ka sa ran sarki ya yi tsawo", "body": "\"Za ku tsawaita ran sarki\" ko \"Za ku sa ran sarki ya daɗe\"" }, { "title": "shekarunsa kuma kamar tsararraki da yawa", "body": "Anan \"shekaru\" yana nufin tsawon lokacin da sarki zai yi rayuwa. AT: \"zai rayu\ntsawon ƙarnuka da yawa\" (Duba: figs_metonymy)" } ]