[ { "title": "Ifraim kuma hular kwanona ce", "body": "Allah yayi magana game da kabilar Ifraim kamar sojojinsa ne. Hular kwalba tana nuna kayan\naiki don yaƙi. AT: \"Ifraim kamar kwalkwalin da na zaɓa ne\" ko \"kabilar Ifraim ita\nce runduna ta\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Yahuda kuma sandar girmana ce", "body": "Allah ya zaɓi mutane daga ƙabilar Yahuda don su zama sarakunan mutanensa, kuma yana\nmagana game da wannan ƙabilar kamar sandar sarautarsa ce. AT: \"Kabilar\nYahuda kamar sandata ce\" ko \"Yahuda ita ce kabilar da nake mulkin mutanena\" (Duba: figs_metaphor)" } ]