[ { "title": "wanda ya ke yi mani komai", "body": "Wannan ya bayyana dalilin da yasa zai yi kuka ga Allah. Ana iya fassara shi da \"saboda.\"\nAT: \"saboda yana yi min komai\"" }, { "title": "Allah zai aiko mani da jinƙansa da amincinsa", "body": "Kasancewar Allah mai alheri da aminci ana maganarsa kamar yana aiko da alheri da aminci.\nNau'in suna \"alheri\" da \"aminci\" za a iya bayyana a matsayin \"mai alheri\" da \"amintacce.\" AT: \"Allah zai kasance mai alheri gare ni kuma amintacce\" (Duba: figs_abstractnouns da figs_metaphor)" } ]