[ { "title": "Oh, dãma ina da fukafukai kamar kurciya! ", "body": "Wannan motsin rai yana bayyana wani abu da marubuci yake so sosai. AT: \"Ina\nfata sosai da ina da fukafukai kamar kurciya\" (Duba: figs_exclamations)" }, { "title": "Da na tashi", "body": "\"Da ina da fikafikai, da sai in tashi\"" } ]