[ { "title": "'yan Adam", "body": "Wannan yana nufin dukkan mutane." }, { "title": "Dukkan su sun fanɗare", "body": "Ana magana game da ƙin Allah da abin da yake daidai kamar juya baya. AT:\n\"Dukkansu sun juya baya ga aikata abin da yake daidai\" ko \"Duk sun ƙi Allah\" (Duba: figs_metaphor)" } ]