[ { "title": "Ko zan ci naman bijimai ko in sha jinin awakai?", "body": "Allah ya yi wannan tambaya ta zance don ya nanata cewa ba ya yin waÉ—annan abubuwa don haka ba shi da bukatar sadaukarwa. AT: \"Bana cin naman bijimai ko shan jinin\nawaki.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]