[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Wannan ayar ta fi ƙarshen wannan zaburar. Magana ce ta ƙarshe ga duka Littafin 1 na Zabura, wanda ya fara daga Zabura ta 1 kuma ya ƙare da Zabura ta 41." }, { "title": "dawwama zuwa dawwama", "body": "Wannan yana nufin matattakala biyu da ma'ana koyaushe. AT: \"har abada\nabadin\" (Duba: figs_merism)" } ]