[ { "title": "Na riƙe maganganuna", "body": "\"Ban yi magana ba\"" }, { "title": "Zuciyata ta yi zafi ... yana ci kamar wuta", "body": "Anan “zuciya” tana wakiltar mutum dukka. Maganganun damuwa na marubuci ana maganarsu kamar wuta ce tana ci a cikinsa. AT: \"Na kasance cikin damuwa lokacin da na yi\ntunani game da waɗannan abubuwa\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)" } ]