[ { "title": "kada ka tsaya nesa dani", "body": "Tunda har yanzu Yahweh bai amsa roƙon marubucin ba, ya yi magana game da Yahweh kamar Yahweh yana tsaye nesa da marubucin. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Ka zo da sauri ka taimakeni", "body": "Ana maganar Allah kamar yana gudu zuwa wurin marubuci don ya taimake shi. (Duba: figs_metaphor)" } ]