[ { "title": "sai ya tafi kan muguwar hanya", "body": "Ana ambaton ayyukan zunubin mutum kamar yana tafiya a kan hanyar da ke mugunta. AT: \"yana fara aikata mugunta\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ba ya ƙin mugunta", "body": "Anan \"mugunta\" za'a iya bayyana ta wani nau'i. AT: \"baya ƙin mugunta\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]