[ { "title": "na sanya tsummokara", "body": "\"Na nuna cewa ina bakin ciki\"" }, { "title": "Na yi tafiya cikin ƙunci domin ɗan'uwana", "body": "Marubucin ya yi baƙin ciki kamar mahaifiyarsa ta mutu. AT: \"Na yi baƙin ciki\nkamar mahaifiyata ta mutu\" (Duba: figs_simile)" } ]