[ { "title": "Ƙaddarata na cikin hannuwanka", "body": "Anan “hannunka” yana nufin ikon Yahweh. AT: \"Kuna da ikon yanke hukunci kan\nmakomata\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Bari fuskarka ta haskaka bisa bawanka", "body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh yana nuna masa alheri kamar fuskar Yahweh ta haskaka shi. AT: \"Ka yi aiki nagari ga bawanka\" (Duba: figs_metaphor)" } ]