[ { "title": "Ka juyar da makokina zuwa rawa", "body": "Al’ada ce Yahudawa suna rawa lokacin da suke farin ciki sosai. Ana iya bayyana sunayen suna\n\"makoki\" da \"rawa\" azaman kalmomin aiki. AT: \"Kun sa ni na daina makoki kuma\nna yi rawa da murna maimakon\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "sanya mani rigar farinciki", "body": "Marubucin yayi maganar farin ciki kamar dai tufa ce da zai iya sanyawa. AT: \"ya sa ni farin ciki\" (Duba: figs_metaphor)" } ]