[ { "title": "nayi roƙo ga Yahweh", "body": "\"Na roki Yahweh ya bar ni in yi\"" }, { "title": "in dubi kyawun Yahweh", "body": "Ana magana game da halayen Allah mai ban al'ajabi kamar yana da kyau na zahiri. AT: \"don ganin irin ban mamaki na Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "yi bimbini a cikin haikalinsa", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"tambayar Allah abin da yake so na yi\" ko 2) \"Yi tunani sosai\ngame da Allah a cikin haikalinsa.\"" } ]