[ { "title": "Na wanke hannuna cikin rashin laifi", "body": "Wannan yana nuni ga al'adar wankan hannu cikin ruwa don nuna alamar 'yanci daga zunubi da\nlaifi. (Duba: translate_symaction)" }, { "title": "gidan da kake zama, inda ɗaukakarka take", "body": "Anan “ɗaukaka” yana wakiltar bayyanuwa da ikon Allah, wanda yake kama da haske mai haske sosai. AT: \"wurin da mutane zasu iya ganin ɗaukakar hasken kasancewar ku\"\n(Duba: figs_mettonymy)" } ]