[ { "title": "Ban yi hurɗa da mutane marasa", "body": "\"tare da waɗanda suka yaudari wasu\"" }, { "title": "in yi cuɗanya da mutane macuta ba", "body": "Wannan yana nufin dai-dai yake da sashin farko na jumlar. AT: \"kuma bana shiga\ntare da mutane marasa gaskiya\" (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "Na ƙi jinin taruwar masu aikata mugunta", "body": "\"waɗanda suka taru don aikata mugunta\"" } ]