[ { "title": "jawabinsu kuma har ƙarshen duniya", "body": "Za a iya haɗa kalmomin da aka ambata cikin fassarar. AT: \"maganganunsu suna\nzuwa ƙarshen duniya\" (Duba: figs_ellipsis)" }, { "title": "Rana kamar ango na taƙama daga kagararsa", "body": "Marubucin yayi maganar fitowar rana kamar ango. AT: \"Rana kamar angon da ke\ntafiya cikin farin ciki zuwa wurin amaryarsa\"(Duba: figs_simile)" }, { "title": "kamar ƙaƙƙarfan mutum wanda ke farinciki idan ya ƙosa ya yi tser", "body": "Wannan yana gwama rana da dan wasa don jaddada karfi da hasken rana. (Duba: figs_simile)" } ]